Waɗannan mutanen kuma basu da gidaje, don haka suna zama a waje a bakin tituna
Saka tufafin mulufi alama ce da ke nuna cewa mutun mai arziki ne.