ha_tn/lam/03/62.md

652 B

Leɓunan da zargin ... sun zo a kai na dukan rana

Marubucin na maganan abokan gaban suna zargin shi dukan rana kamar zargin su sojoji ne da ke zuwa su kai masa hari dukan rana. AT: "Maganar da abokan gaba na suke faɗa kuma suka zarge a cikin dukan ranan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Leɓunan ... abogan gaba na

A nan leɓunan na wakiltar abinda abokan gaba shi suka ce. AT: "kalmomin ... abokan gaba na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

yadda suke zama da tashi

Waɗannan matakai biyu na wakiltar dukan abin da mutane ke yi. AT: "dukan abin da suke yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)