ha_tn/lam/03/58.md

1.0 KiB

ka yi mani kariya, ka cece ni!

Marubucin yana magana cewa Allah ya hana maƙiyansa daga kashe shi kamar Allah yayi jayayya dominsa kamar yadda lauya kan yi jayayya ga wanda yake kare shi, kuma ya kare shi daga mutuwa. AT: "ka cece ni daga maƙiya na" ko "kamar kayi jayayya a kaina a kotu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ka ga zagin su da ƙulle-ƙullen su a kai na.

Za'a iya bayyana waɗannnan jumlolin guda biyu "zage-zage" da "ƙulle-ƙulle" kamar fi'ili. AT: "Ka ga yadda suka zage ne kuma suka yi ƙulle-ƙulle a kai na sau da yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Ka ji wulakancin su da duka shirye-shiryen su ma ni

Za'a iya bayyan kalman nan "wulakanci" tare da fi'ilin nan "ba'a" ko "izgili." Za'a iya fadin wannan a a sarari cewa shirye-shiryen su na cutar da shi ne. AT: "ka ji yadda suke mani ba'a ... kuma dukan abubuwan da suka shirya suyi mani" ko "ka ji izgilin da suka yi mani ... kuma suka shirya hanyoyin da za su cutar da ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)