518 B
518 B
na kira sunanka
Sunan Allah na wakiltar halin sa, kuma a nan, "kiran sunan ka"na wakiltar dogara ga halin Allah da kiran shi domin taimako. AT: "Na kira ka don neman taimako" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Ka ji muryata
A nan "murya" na wakiltar abinda ya ce. AT: "Ka ji abin da na ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Kada ka rufe kunnuwanka
A nan "kulle kunnen ka"na wakiltar ƙin sauraro. AT: "Kada ka ƙi sauraro" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)