ha_tn/lam/03/51.md

528 B

Idanuwana sun sa ni bakin ciki

Wannan kalman "Idanu na"na wakiltar abinda ya gani. AT: "Abin da na ke gani yana sa ni baƙin ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

dukkan 'yan matan birni na

Ma'ana mai yiwuwa sune 1) matan Yerusalem ko 2) dukkan mazaunan Yerusalem. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Sun jefa ni cikin rami

"Sun jefa ni a cikin rami" ko "Sun sanya ni a rijiya"

jefe ni da dutse

Ma'anar mai yiwuwa sune 1) "sun jefe ni da duwatsu" ko 2) "sun rufe rijiyar da dutse"