ha_tn/lam/03/48.md

451 B

Idanuwana na fitar da maɓulɓulan hawaye

A nan marubucin na maganar babban yawa hawayen kamar maɓulɓula ne. AT: "Hawaye suna kwarara daga idanuna kamar yadda ruwa na kwararowa cikin kogi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

saboda an hallaka mutane

Za'a iya fadin wannan a aikace. AT: "domin maƙiya sun hallaka mutane na" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)