643 B
643 B
Ka rufe kanka da giza-gizai yadda babu addu'ar da zata wuce ciki
Wannan na wakiltar cewa Allah na ƙin sauraron addu'ar mutane. AT: "Ka ƙika saurari addu'oin mu. yana kamar ka sa girgije tsakanin mu a matsayin garkuwa don kiyaye addu'ainmu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
masifa
Wannan na nufin faɗiwa a cikin rami. A nan yana wakiltar cewa an yi masa tarko ta kowanne hanya.
ya faɗo a kanmu
"ya faru da mu"
lalacewa da hallaka
Waɗannan kalmomin biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma suna nufin yadda da aka lalata Yerusalem. AT: "hallaka wa ga baki ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)