ha_tn/lam/03/37.md

638 B

yayi magana

Za'a iya bayyana wannan a sarari da cewa wannan na nufin bada umurni wani abu ya faru. AT: "ya bada umurni cewa wani abu ya faru" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ba daga bakin Maɗaukaki ne masifu da nagargarun abubuwa ke fitowa ba?

AT: "Allah ya zartas da masifa ko nasara ga kowane mutun. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

daga bakin mafi girma na sama

A nan "baki" na wakiltar abinda Allah ya ce ko ya umurta. AT: "daga umurnin mafi girma na sama" ko "saboda mai girma na sama" ko "domin mai girma na sama ya bada umurnin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)