340 B
340 B
A murƙushe ... a hana mutum adalci ... a hana adalci
"Idan mutane sun murƙushe ... idan sun hana mutum adalci ... idan sun hana adalci"
rugurguza a ƙarƙashin ƙafafu
A nan "ƙarƙashin ƙafafu" na wakiltar cin mutunci da kuma musgunawa mutane. AT: "a ci mutunci" ko "a musguna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)