ha_tn/lam/03/30.md

514 B

Bari ya bada kuncin sa ga wanda ya buge shi

kalman nan "shi" na nufin duk wanda ke wahala kuma ya jira Yahweh. A nan "bada kuncin sa" na wakiltar barin wani bugi kuncin sa. AT: "Bari ya bar mutane du duke shi a fuska" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

koda ya ke ya jawo baƙin ciki

"koda shike Ubangiji ya sa mutane su wahala" ko "koda shike ya raunana mutane"

'yan adam

Wannan na nufin mutane gabaki ɗaya. AT: "'yan adam" ko "mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)