ha_tn/lam/03/25.md

600 B

Yahweh na da kyau wa waɗanda ke jiransa

A nan "kyau" na nufin alheri. AT: Yahweh na da alheri wa waɗanda da ke jiransa" ko "Yahweh na yin abubuwa masu kyau ga waɗanda ke jiransa"

a lokacin da aka ɗora masa shi

"a lokacin da aka ɗora masa ƙarƙiya." A nan ƙarƙiya na wakiltar wahala. AT: "a lokacin da ya sha wahala" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bari ya sa bakinsa a cikin ƙura

Sanya bakinsa a cikin ƙura na wakiltar russunawa ƙasa tare da fuskar shi a ƙasa. AT: "Bari ya kwanta tare da bakinsa a ƙura" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)