ha_tn/lam/03/22.md

582 B

Kaunar Yahweh mara iyaka ba ya kasawa

Ana iya bayyana maganana nan "kaunar mara iyaka" da "ƙauna da aminci." AT: "Yahweh ba ya daina ƙaunar mutanensa da aminci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

amincin ka

Kalman nan "ka" na nufin Yahweh.

Yahweh ne gãdona

A lokacin da Allah ya ba wa kowanne ƙabilar Israila ƙasar su, ya kira shi gado. Marubucin na maganar Yahweh ya zama dukan buƙatunsu kamar Yahweh ne gadon da ya karba. AT: "Domin Yahweh yana tare da ni, ina da duk abin da nake buƙata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)