ha_tn/lam/03/19.md

478 B

Madaci da baƙin ciki

Madaci itace ne da ruwansa ke da daci a sha. A tare da "madaci" da "baƙin ciki" na wakiltar wahala sosai. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

ina kuma russunawa ƙasa a cikin rai na

Marubucin na magana a kan zurfin rashin jin dadinsa da fid da zuciya kamar sun rusuna. AT: "Ina da baƙin ciki" ko "na karaya" (Dubi : rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ina da bege

"na yi bege"