ha_tn/lam/03/16.md

428 B

ya sa na nutse a cikin toka

Marubucin na maganar Allah na wulaƙanta shi kamar Allah ya tura shi zuwa cikin tokar wuta a ƙasa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

An raba raina da salama

Ma'ana mai yiwuwa 1) Goguwa marubucin basu da salama. AT: "Ba ni da salama a raina" ko 2) "marubucin bai ji salama ba" AT: "Bana jin salama a raina"

jimriya

Wasu shafuna na juya wannan kamar "daukaka" ko "adonsa."