ha_tn/lam/03/12.md

762 B

Muhimmin Bayani:

Ana magana a kan Allah kamar shi mayaƙi ne.

Ya soke ƙodojina da bakokin kwarinsa

Marubucin na magana a kan zurfin baƙin cikin da ya ji kamar Allah ya harbi ƙodajinsa da baka AT: Bakin ciki na na da girma. Ya na kamar ya soke ƙodojina da bakokin kwarinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ƙodojina

Ƙodoji jijiyoyin ciki ne da ke ciyar da fitsari a cikin mafitsara. Su magana ne mai nuna yadda mutum ke ji. AT: "da zurfi a cikin jikina" ko "zuciyata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ya cika ni da baƙin ciki

A nan "baƙin ciki"na wakiltar wahala. Ana maganr shi kamar abu ne da zai iya cika mai magana. AT: "Ya sa na sha wahala sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)