ha_tn/lam/03/09.md

566 B

Ya tare hanyata

Marubucin na maganar Allah na sa shi ya ci gaba da shan wahala kamar Allah na hana shi daga kuɓucewa daga shan wahalar ta wurin tare hanyar sa. AT: "kamar ya tare ne daga hanya ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sassaƙaƙƙun dutse

"katangar da aka yi da sassaƙƙun duwatsu." Mutane za su sassaƙa duwatsu a siffofin na yau da kullum da suke daidai domin a gina katanga mai ƙarfi.

ya bauɗar da hanyoyina

Ma'ana mai yiwuwa sune 1) "ya ja ni daga kan hanya" ko 2) "ya sa hanyata ta juyo a ta hanya da ba dai-dai ba"