ha_tn/lam/03/05.md

619 B

baƙin ciki

A nan "bakin ciki"na wakiltar wahala. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kewaye ni da baƙinciki da bakin ciki da wahala

Wannan na wakiltar Allah ya sa shi ya sha baƙin ciki sosai da wahala. AT: "ya sa na sha baƙin ciki da wahala" ko "ya sa na sha wahala da samun matsaloli da yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya ƙi jin addu'ata

Marubucin yayi magana game da Allah yana ƙin ya saurari addu'oin shi kamar Allah na kulle kunnuwansa domin kada addu'oin marubucin su shiga cikinsu. AT: "ya ƙi jin addu'ata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)