ha_tn/lam/02/20.md

467 B

Ko ya kamata mata su iya cinye 'ya'yan cikinsu ... don?

Wannan tambaya ce da ake yi don jajjada cewa ba daidai bane mata su ci yaran su. Za'a iya rubuta wannan kamar bayani. AT: "kada mata su cinye 'ya'yan cikinsu ... don" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko ya kamata a yanka firist da annabi

Za'a iya faɗin wannan a aikace. AT: "Ko ya kamata abokan gaba su yanka firist da annabi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)