1005 B
Zuciyarsu ta yi kuka
A nan kalman nana "zuciya" na wakiltar dukan mutum na jajjada sadarin kasancewar mutum. Ma'ana mai yiwuwa na waɗanda suka yi kuka1) Mutanen Yerusalem. AT: "Mutanen Yerusalem sunyi ihu wa Ubangiji daga cikin zurfin zuciyarsu" ko 2) "an suffanta katangar da mutum" AT: "Ku katangu, kuyi kuka ga Ubangiji daga cikin zurfin zuciyarku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])
Ki sa hawayenki su kwararo ƙasa kamar kogi
Wannan na maganar nmutane masu kuka sosai har hawayensu sun zuba kamar kogi. AT: "kuka sosai, hawaye da yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
dare da rana
Wadannan akasin biyu na lokacin rana na nufin dukan lokaci. AT: "a kowanne lokaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)
a kusurwar kowanne titi
Kalman nan "kowanne" a nan ƙarin magana ne na "mai yawa." AT: "inda titin suka haɗu" ko "a gefen titi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)