ha_tn/lam/02/15.md

792 B

tafa hannuwansu ... tsaki da kaɗa kawunansu

Waɗannan ayyuka ana amfani dasu ne domin ba'a da cin mutuncin wasu. AT: "yi maka ba'a ta wurin tafa hannuwansu ... tsaki da kaɗa kawunansu"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Ba wannan ne birnin da ake kira 'Cikakken Kyau,' 'Farin Cikin dukkan Duniya' ba?

Ana amfani da wannan tambayar domin ba'a . Za'a iya rubuta wannan kamar bayani. AT: "Wannan birni wanda suke kira 'Kammalalliyar Kyakkyawa', 'Farin cikin duk Duniya' ba kyau ko farin ciki ko kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Mun haɗiye ta

A nan mutane sun yi magana a kan hallaka da Yerusalem kamar yadda dabbobi ke haɗiye abincinsu. AT: "Mun gama hallaka Yerusalem gaba ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)