ha_tn/lam/02/13.md

862 B

Me zan ce maki ... Yerusalem

Marubucin na amfani da wannan tambayar domin ya bayyana cewa bai san abinda zai ce ba don ya taimake Yerusalem. Za'a iya faɗin waannan tambayar kamar bayani. "Babu abin da zan ce maki ... Yerusalem." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Me zan kwatanta da ke ... Sihiyona?

Marubucin yayi amfani da tambayar nan don ya bayyana cewa ba zai iya yi wa Yerusalem ta'aziya ba. Za'a iya faɗin wannan kamar bayani. "Babu abinda zan kwatanta da ke ... Sihiyona." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wa zai iya warkar da ke?

"Wanene zai iya sake gyara ta?" Marubucin yayi amfani da tambayar nan don ya bayyana cewa babu wanda zai iya sake gyara Yerusalem zuwa yadda take a da. Za"a iya faɗin wannan a bayani. "Ba wanda zai iya warkar da ke" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)