ha_tn/lam/02/08.md

990 B

Ya miƙar da igiyar gwaji

Wannan ma magana a kan shirin rushe katanga kamar ya gwada shi kamin ya rushe shi, domin ya san yawan yadda zai rushe. AT: "Ya auna tsawon katangar "ya na kamar ya gwada katangar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bai ɗauke hannunsa daga rushe wa ba

Za'a iya faɗar wannan ba tare da munana biyu ba. Kuma, a nan ana nufin Ubangiji ta wurin "hannunsa." "da hannunsa ya rushe ganuwar" ko "ya rushe katangar" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublenegatives]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

a sa kagara da katanga suyi makoki; sun wofinta tare

An yi maganar katangu da kagaru kamar mutane ne da suka yi makoki kuma suka mutu. AT: "Domin ya rushe kagaru da katangu, suna kama da mutane da ke makoki kuma suka rasa ƙarfinsu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

kagara

Tsoffin biranen suna da ainihin "katanga" don kiyaye mahara, da layin waje na "kagaru" don kiyaye maharan daga katangar.