573 B
573 B
Ya ba da bangayen fadodinta ga hannun maƙiyi
ya juya ... ga abokan gaba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
bangayen fadodinta
Kalmar nan "ta" na iya nufin kaikali ko Yerusalem. Fassarar na iya yiwuwa 1) "bangayen fadodinta haikali" ko 2) "bangayen fadodin Yerusalem" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
Sai suka ta da ihu a gidan Yahweh, kamar ranar ayyanannen idi
Wannan kwatanci ne mai ban tsoro tsakanin farin ciki, hayyaniyar buki na Isra'ila da babbar murya game da Babila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)