ha_tn/lam/02/05.md

556 B

Ya ƙara baƙinciki da makoki a cikin ɗiyar Yahudah

Za'a iya bayyana kalmonin nan "makoki" da baƙin ciki" AT: "Ya sa mutane da yawa a cikin ɗiyar Yahuda suna baƙin ciki da makoki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

bukkar gona

karamin bukka domin tara kayan aiki na gona ko kuma mafaka na mai tsaron lambu

yasa an manta da muhimmin taro da ranar Asabar a Sihiyona

Za'a iya faɗar wannan a aikace. AT: "Ya sa mutane a Sihiyona su manta da muhinmin taro da Asabaci. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)