ha_tn/lam/02/03.md

812 B

ya datse kowanne ƙaho na Isra'ila

Wannan na magana a kan Ubangiji yana ɗaukar ƙarfin Israila kamar yana yanke masu ƙahonninsu. Kalman nan ƙaho" na nufin ƙahon dabba, ba abin kiɗi ba. AT: "ya ɗauke dukan ƙarfin Israila" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ya cire hannun damansa daga gaban maƙiyan sa

A nanana wakiltar kariyar Ubangiji ta wurin "hannun damansa." AT: "ka daina ƙare mu daga abokan gabanmu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

rumfar ɗiyar Sihiyona

"Diyar Sihiyona"wani suna ne wa Yerusalem, wanda aka yi magana a nan kamar mace ce. Maganan nan "rumfar ɗiyar Sihiyona" na magana Yerusalem kamar "rumfa" domin jajjada cewa gida ce wa waðanda ke zama a can. AT: "waɗanda ke zaune a Yerusalem" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)