ha_tn/lam/01/21.md

419 B

Sun ji nishi na

"Mutane sun ji nishi na." Yerusalem ta cigaba da magana kamar dai ita mace ce. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

kai ka yi haka

Kalmar nan "Kai" na nufin Yahweh.

yanzu bari su zama kamar ni

Wannan roƙo ne wa maƙiyan Yerusalem su wahala kamar yadda mutanen Yerusalem suka wahala. AT: "yanzu bari su wahala kamar ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)