362 B
362 B
zuciyata ta damu a ciki na
A nan matar, na waƙiltar Yerusalem, na nufin "zuciyarta" don a jajjada yadda take ji. AT: "zuciyarta ta karaya" ko "na damu sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
takobi ya sa uwa makoki
"Takobi" kwantanci ne na maƙiyi. AT: "maƙiyi ya kashe mamar yara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)