ha_tn/lam/01/18.md

528 B

ku ga damuwata

Za'a iya bayyana wannan kalma "damuwa" kamar "damuwa" AT: "duba yadda nake makoki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Budurwaina da jarumai na sun tafi bauta

A nan ana waƙiltar dukan mutanen Yerusalem waɗanda aka kai bauta da "budurwai" da "jarumai na"waɗanda aka ɗauka. AT: "Mutane da yawa, tare da budurwai na da jarumai na, sun tafi bauta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

sun zama maciya amana a gareni

Wannan na nufin sun yaudare shi. "Sun yaudare ni"