333 B
333 B
majiya ƙarfina
"sojoji mafi karfi"
taron jama'a
A nan sojoji abokan gaba da suka kai wa Yerusalem hari, ana ambaton su kamar mutane da suka taru ne domin zargi da la'anta wani. AT: "sojoji da yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
jarumawa na
Wannan na nufin mazaje majiya ƙarfi a lokacin rayuwarsu.