ha_tn/lam/01/13.md

940 B

ya aiko da wuta a ƙasusuwana

Wannan na magana a kan Yahweh yana horas da Yerusalem kamar Yerusalem mutum ne da Yahweh ke horaswa. AT: "ya aika horo mai azaba a cikin jiki na, kuma ya lalata ni" ko "ya aika horo mai lalataswa a cikin tsakkiyar Yerusalem, kuma ya lalata birnin" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

ya aiko da wuta a ƙasusuwana, kuma ta cinye su.

A nan "wuta" na waƙiltar azaba kuma "ƙasusuwa" na waƙilta cikin jikin wani. AT: "ya aika azaba a cikin ƙasusuwa na" or "ya aika azaba a cikin jiki na" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

ya bashe ni a hannun su

"ya bashe ni a cikin hannun maƙiyana." A nan ana waƙiltar ikon maƙiyansu ta wurin "hannunsu" AT: "ya bada ni ga ikon maƙiyana" ko "ya bar maƙiyan sun ci mani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)