1.2 KiB
mutanenta
Kalmar nan "ta" na nufin Yerusalem wanda ake mata take kamar mace. AT: "mazaunanta" ko "mazaunan birnin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
da zai rayar da su.
"don ceto rayukansu" ko "maido da karfinsu"
Yahweh, ka dube ni, ka kula da ni
A nan Yerusalem ta fara yin magana da Yahweh kai tsaye. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
Ba komai ba ne, dukkanku da ke wucewa?
Wannan zargi ne na mutanen da ke wucewa a Yerusalem kuma ba sa kula da lafiyan ta. Za'a iya rubuta wannan tambayar a matsayin wani magana. AT: "Duk ku dake wucewa ya kamata ku kula sossai da wahalarta!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Ku duba ku gani
Waɗannan kalmomi suna da ma'ana iri daya. tare suna gayyatar mai karatu don fahimta ta hanyar cewa babu wanda ya wahala sosai. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
ya azabtar da ni
Za'a iya rubuta wannan a aikace. AT: "azabar da Yahweh ya sa mani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ranar fushinsa mai zafi
Anyi anfani da kalman nan kamar karin magana. AT: "lokacin da yayi fushi mai zafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)