971 B
Kyau ya rabu da ɗiyar Sihiyona
Wannan na magana a kan duk wani abin da ke da kyau a Sihiyona da aka lalata kamar "kyau" mutum ne da bar Sihiyona. AT: An lalace duk abin da ke da kyau game da yar Sihiyona.
ɗiyar Sihiyona
Wannan sunan take ne na Yerusalem, wanda ake magana a nan kamar mace ce. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
Yariman ta ta zama kamar barewar da ba za su iya samun abinci ba
Wannan na magana a kan yerima Sihiyona ba ta da komai da za ta ci kamar barewar da baza ta iya samun ciyawa ta ci ba. AT: "Yariman ta suna cikin yunwa, suna kamar barewa da baza ta iya neman ciyawa su ci ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
barewa
Barewa wata dabba ce mai matsakaici, mai cin -ciyawa, wadda mutane ke yawan farautarta domin abinci. Kuma, ita dabba ce mai kyaun gani.
sun tafi da ƙyar a gaban
"ba su da ƙarfin guduwa daga" or "ba su da ƙarfi a da"
masu farautarsu.
"mutumin da yake farautarsu"