914 B
Yahuda ta tafi zaman bauta
A nan Yahuda na nufin mazaunanta. AT: "mutanen Yahuda sun tafi bauta" ko "an kwashi mutanen Yahuda zuwa wata ƙasa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Ta tafi... ta samu
A nan an kwatanta masarautar Yahuda da mace. "Ita" ' kuma na wakiltar mazaunan Yahuda. AT: "Mutanen ta sun tafi ... sun samu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])
rasa samun hutawa
"rasa samun hutu" ko "koyaushe a cikin tsoro"
Dukkan masu korarta sun wuce ta a guje
Wannan na magana a kan mutanen Yahuda da magapta suka kama kamar su mace ce da masu bin ta suka kama ta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
a cikin damuwarta
Za a iya bayyana kalman nan "damuwa" a wani yanayi. AT: "a lokacin damuwarta" ko "a lokacin da take damuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)