ha_tn/jud/01/24.md

806 B

ya sa ku tsaya a gaban maɗaukakiyar kasancewarsa

Ɗaukakarsa haske ne sosai da ke nuna girmansa. AT: "ă kuma barku ku ji daɗi ku kuma ɗaukaka ikonsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

marasa abin zargi da kuma

A nan ana magana game da zunubi kamar datti ne ko illa da ke jikin mutum. AT: "inda za a kasance babu zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zuwa ga Allah makadaici mai ceton mu ta wurin Yesu Almasihu Ubangijinmu

"zuwa ga Allah makadaici, wanda ya cece mu tawurin abin da Yesu Almasihu yayi." Wannan na nanata cewa Allah Uba, da Ɗan, mai ceto ne.

ɗaukaka, da girma, da mulki, da iko su kasance, kamin dukan lokuta, yanzu, da har abada

Ɗaukaka, da dukan shugabanci, da cikakken mulki akan komai na Allah ne a da, da yanzu da har abada.