ha_tn/jud/01/07.md

875 B

biranen da ke kewaye da su

A nan "biranai" na nufin mutanen da suka yi rayuwa a cikin ta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

suka bada kansu

Sakamakon zunubin zina da Saduma da Gwamrata su ka yi iri ɗaya ne da mummunan tawaye da mala'ikun nan suka yi.

abin misalin waɗanda suka sha hukunci

Hallakar mutanen Saduma da Gwamrata ya zama misali ne ga duk waɗanda suka ƙi Allah.

waɗannan masu mafarkan

mutane da suka yi rashin biyyaya ga Allah, mai yiwuwa domin sun ce wahayi ne da suka gani ya basu ikon yin haka

lalatar da jikinsu

Wannan magana ta bayyana cewa zunubin su ne ya sa jikunansu, wato ayukansu, suka zama mara ƙarɓuwa kamar yadda datti da ke ă cikin ruwa na hana shan ta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

faɗar miyagun abubuwa

"faɗin zagi"

masu ɗaukaka

Wannan na nufin ruhohi, kamar mala'iku.