ha_tn/jud/01/03.md

1.1 KiB

Mahaɗin Zane:

Yahuza ya gaya wa masubi dalilinsa na rubuta wannan wasiƙar.

ceton mu duka

"ceton mu da naku"

ya zama dole in rubuta

"Na ji buƙata kwarai in rubuta " ko "Na ji ya kamata in yi rubutu da hanzari"

in gargaɗe ku sosai game da bangaskiya

"domin in karfafa ku, ku tsaya wa koyaswar gaskiya"

sau ɗaya tak ba kari

"a karshe gaba ɗaya"

Don wasu mutane sun saɗaɗo cikin ku

"Domin wasu mutane da basu son su jawo hankula a gare su sun shigo cikin masubi a asirce"

waɗanda an rubuta game da hukuncin su

AT: "mutane waɗanda Allah ya zaɓa ya hukunta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wanɗanda suka canza alherin Allah zuwa lalata

Ana magana game da alherin Allah kamar abu ne da za'a iya canza ta zuwa mummunan abu. AT: "wanɗanda sun koyas da cewa alherin Allah ya ba da izini a cigaba da yin rayuwar zunubin lalata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ƙaryata makaɗaicin Shugaba da Ubangijinmu, Yesu Almasihu

Ma'anoni masu yiwuwa suna kamar haka AT:1) sun koyas da cewa shi ba Allah bane ko 2) waɗannan mutane basu biyayya da Yesu Almasihu.