601 B
601 B
ina kan tafiya hanya ta dukkan duniya
Yoshuwa na maganar mutuwarsa kenan. AT: "Za mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)
kun sani da dukkan zukatanku da rayukanku
Anan "kalamun nan "zukata" da rayuka" na nufin abu ɗaya ne. Dukkansu na nanata cewa kowane mutum ya sani ƙawara. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
babu wata kalma data kasa zama gaskiya
Waɗannan kalamun na nanata cewa alkawaran Yahweh dukka sun cika. AT: "kowanne magana ta cika" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublenegatives]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])