575 B
575 B
kauce daga gare ta dama ko hagu
Ana maganar karya dokokin Musa ne kamar kaucewa zuwa dama ko hagu daga hanya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
kada ku yi cuɗanya
Wannan na iya nufin 1) samun dangartaka da su ko kuma 2) aurayya da su.
ambaci
faɗi
allolin su
Wannan na nufin allolin sauran al'ummai.
manne wa Yahweh
"ku riƙe Yahweh tam." Ana maganar gaskantawa da Yahweh ne kamar suna riƙe ne da Yahweh tam. AT: "cigaba da gaskanta da Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
zuwa wannan rana
"har wannan lokacin"