ha_tn/jos/18/25.md

306 B

Muhimmin Bayani:

Marubucin ya ba da jerin biranen da ke cikin ƙasar da kabilar Benyamin sun gãda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Wannan shine gădon Benyamin

AT: "Wannan shi ne ƙasa da birane da kabilar Benyamin sun gãda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)