524 B
524 B
arewa kafaɗa da Bet Hogla
Wannan na nufin ƙasar da ke a gangare ko da kunya-kunya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Bet Hogla
Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Wannan shine gadon Kabilar Benyamin
AT: "Wannan shi ne ƙasar da kabilar Benyamin suka gãda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
an kuma ba kowannensu bi sa ga zuriyar su
AT: "Yoshuwa ya ba wa kowanne iyalinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)