ha_tn/jos/18/05.md

395 B

Muhimmin Bayani:

Yoshuwa ya cigaba da maganarsa ne ga 'ya'yansu Isra'ila.

Za su raba ta

"Za su raba ƙasar"

Yahuza za su kasance

"Kabilar Yahuza za su kasance"

gidan Yosef

Anan Kalmar nana "gida" na nufin zuriya. Jimlar na nufin Ifraimu da Manassa. AT: "kabilun Ifraimu da Manassa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])