ha_tn/jos/18/03.md

586 B

Har yaushe za ku ƙi ... ya ba ku?

Yoshuwa ya yi wannan tambayan ne tomin yă ƙarfafa Isra'ilawa to mallaki ƙasar. AT: " Ka jima, ka ƙi ka ... ya ba su". (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ƙasar tudu da gangare

Kalmar nan "tudu da gangare" na nufin kowanne gefe. AT: "ƙasar a kowanne gefe" ko kuma "ƙasar dukka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

rubuta bayanin ta bisa ga gădon kowannensu

Wannan na nufin cewa za su yi bayanin sashin ƙasar da kowannensu na son ya gãda.

gãdonsu

(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)