ha_tn/jos/18/01.md

403 B

sun ci nasara akan ƙasar

Suka ci nasara kan mutanen da ke zama a ƙasar kamun sun kafa rumfar taruwar. AT: "bayan da sun ci nasara da ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-events)

waɗanda ba a ba su na su gãdon ba tukuna

AT: waɗanda Yoshuwa bai riga ya basu ƙasar gãdonsu ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])