600 B
600 B
ɗan fari ... shi ma kuma
"ɗan fara; shi kuma" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)
Makir ... Abi Ezer ... Helek ... Asriyel, Shekem, Hefer, da Shemida
Waɗannan sunayen mutane ne, maza. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Zuriyar Makir an ba su ƙasar Giliyad da Bashan
AT: "Yoshuwa ya ba da ƙasar Giliyad da Bashan ga zuriyar Makir" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Ƙasar an ba da ita ... ba da ita ga iyalin su
AT: "Yoshuwa ya ba da ƙasar ... ba da ita ga iyalinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)