ha_tn/jos/16/10.md

254 B

har wannan rana

Wannan na nufin lokacin da marubucin ya wallafa wanna littafi.

waɗannan mutanen an sa su yin aikin dole

AT: "Isra'ilawan sun sa waɗannan mutanen su yi aiki a matsayin bayi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)