ha_tn/jos/16/08.md

873 B

Taffuwa .. Kana

Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Wannan shi ne gãdon kabilar Ifraimu,

Ana maganar ƙasar da Ifraimu suka mallaka ne a matsayin mallakar da suka samu har abada. AT: "Wannan shi ne ƙasar da lkabilar Ifraimu suka samu a mastayin gãdon su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wadda aka ba iyalinsu

AT: "Da Yoshuwa ya ba wa iyalinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

biranen da aka zaɓa

AT: "biranen da Yoshuwa ya zaɓa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a cikin gãdon kabilar Manassa

Ana maganar ƙasar da kabilar Manasssa suka mallaka ne kamar wani gãdo ne da suka sama a matsayin mallakar su na har abada. AT: "a cikin ƙasar da kabilar Manassa suka samu a matsayin gãdon" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)