ha_tn/jos/15/18.md

311 B

Aksa ta zo ga Otiniyel

Wannan karin maganar na nufin Aksa ta za matar Otiniyel. AT: "Da Aksa ta zama matar Otiniyel" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ta kuma iza shi ya roƙi babanta fili

AT: "ta ce masa 'Ka ce wa babana ya ba ni fili" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)