717 B
717 B
Kiriyat Arba ... Debir ... Kiriyat Sefer
Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Arba ... Anak ... Sheshai ... Ahiman ... Talmai
Waɗannan sunayen wasu mutane ne, maza. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
mazan 'ya'yansa uku daga wurin Anak: Sheshai, Ahiman da Talmai, zuriyar Anak
Waɗannan sunayen na nufin dangogin mutane ne, 'yan zuriyar sheshai, da Ahiman, da Talmai. Kalamun nan "'ya'ya" da "zuriya" a wannan halin na nufin abu ɗaya. AT: "dangogi uku, da Sheshai, Ahiman, da Talmai, zuriyar Anak ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Ya tafi daga wurin ta wurin rashin
"Ya tafi wurin domin ya yi yaƙi ta wurin rashin"