467 B
467 B
har zuwa bakin Urdun
Ana maganar daidai wurin da kogin ke ba da ruwa zuwa tekun ne kamar shi ne bakin rafin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
iyakar ...miƙe
...
Bet-Hogila
Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Dutsen Bohan
Wata ilawannan wani babbar dutse ne da wani ya sa a matasyin alamar ƙasar suka ba sa sunar wani mai suna Bohan. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)