ha_tn/jos/15/01.md

461 B

Zin

Wannan ne sunan yankin Jejin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

daga ƙarshen Tekun Gishiri, daga sashen gaɓar da ta fuskanci kudu

"daga sashin takun da ke fuskantar kudu a karshen Tekun Gishiri." Jimla biyun na maganar wuri ɗaya ne. Jimla na biyun na kara bayani ne game da wurin da iyankan gefen kudun ta fara.

sashin teku

wani karamin shashin tekun da ya miƙe zuwa ƙasa

da ta fuskanci kudu

"da ta juya zuwa ta kudu"